An yi garkuwa da amarya ana tsaka da shire-shiren bikinta a Katsina

Posted on September 6, 2021 in Uncategorized by katsinanewsa

An yi garkuwa da amarya ana tsaka da shire-shiren bikinta a Katsina Rahotanni daga jihar Katsina da ke arewacin Najeriya na cewa ‘yan bindiga sun yi garkuwa da kanwar mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar, Shehu Dalhatu Tafoki. An sace Asama’u Dalhatu ana tsaka da shirye-shiryen soma bikinta, a cewar ɗan majalisar. Ƴan bindigar sun kai […] Source

Comments on 'An yi garkuwa da amarya ana tsaka da shire-shiren bikinta a Katsina' (0)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *