‘Yan bindiga sun sace yayan Sakataren Gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa

Posted on September 3, 2021 in Uncategorized by katsinanewsa

‘Yan bindiga sun sace yayan Sakataren Gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa  Wasu yan bindiga da har yanzu ba’a tantance su waye ba sun sace wani dake zaman yaya ga Sakataren Gwamnatin jihar Katsina, Alhaji Mustapha Muhammad Inuwa a karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina. Wanda aka sacen sunan sa Kabir Muhammad Burkai kuma mahaifin su […] Source

Comments on '‘Yan bindiga sun sace yayan Sakataren Gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa' (0)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *