Yan Charanchi sun koka kan dokar hana sayar da babura a kasuwar garin

Posted on September 2, 2021 in Uncategorized by katsinanewsa

Yan Charanchi sun koka kan dokar hana sayar da babura a kasuwar garin  Wani mazaunin Charanchi ya bayyana takaicinsa na yadda Gwamnatin jihar Katsina ta haramta sayar da sakan han din mashina a kasuwar Charanchi dake nan cikin jihar Katsina. Kamar yadda ya turo wa Katsina Daily Post News, kokensu suna kira zuwa ga gwamnatin […] Source

Comments on 'Yan Charanchi sun koka kan dokar hana sayar da babura a kasuwar garin' (0)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *