Masari Ya Ciwo Karin Bashin Naira Biliyan 50 Don Yin Wasu Ayyuka

Posted on August 28, 2021 in Uncategorized by katsinanewsa

Masari Ya Ciwo Bashin Naira Biliyan 50 Don Kammala Wasu Ayyukan Sa Gwamnatin jihar Katsina karkashin jagorancin Gwamna Aminu Bello Masari ta kammala shirye-shiryen ta domin karbo bashin Naira biliyan 50 daga gwamnatin tarayya domin kammala wasu ayyukan da ake yi a jihar da kuma fara yin wasu. Kwamishinan kasafin kudi da tsare tsare, Hwanarabul […] Source

Comments on 'Masari Ya Ciwo Karin Bashin Naira Biliyan 50 Don Yin Wasu Ayyuka' (0)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *