Gwamna Masari ya umurci mutane su dauki makamai su kare kan su

Posted on August 17, 2021 in Uncategorized by katsinanewsa

Ku ɗauki makamai don kare kanku daga ‘yan fashi – Gwamnan Katsina Aminu Masari  Gwamna Masari ya umurci mutane su dauki makamai su kare kan su Gwamnan Jihar Katsina da ke arewacin Najeriya ya buƙaci mazauna garuruwan da ‘yan bindiga ke yawan kai wa hare-hare da su nemi makamai don kare kan su daga hare-haren. […] Source

Comments on 'Gwamna Masari ya umurci mutane su dauki makamai su kare kan su' (0)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *